Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
A kokarin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ci gaba da yi domin rage yawan marasa aikin yi a kasar, ta sake bude shafin daukar ma'aikatan N-Power.
Ibrahim Magu, tsohon shugaban hukumar EFCC ya sake bayyana gaban kwamitin shugaban kasa domin amsa tambayoyi kan tuhumarsa da akeyi da laifukan almundahana
Furucin hakan ya fito daga bakin tsohon Sarkin Muhammadu Sanusi na II a wata hira da aka yi da shi a manhajar sadarwar zamani ta Zoom ta hanyar yanar gizo.
Sambo Dasuki ya jaddada cewa bai taba cin amanar Jonathan ba, amma dai ya san cewa ya taba shiga cikin yunkurin hadakar jam'iyyun hamayya gabanin zaben 2011.
Joy Nunieh, tsohuwar manajan daraktan hukumar kula da habaka yankin Neja Delta (NDDC), ta ce ta zabga wa Goodwill Akpabio mari da ya nemeta da lalata a Apo.
Femi Falana (SAN) ya yi barazanar shigar da karar jaridar The Nation cikin sa'o'i 48, bayan da ta wallafa wani labari da ya alakanta shi tuhumar da akeyiwa Magu
Gidan Talabijin na kasa NTA ya ruwaito gwamnan ya ce wannan katafaren aiki zai kawo ci gaba da habakar tattalin arziki a jihar bayan gushewar annobar korona.
A kalla mutum 20 suka rasu sakamakon harin 'yan bindiga a garin Chibuak da Kigudu da ke karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna a ranakun Juma'a da Alhamis a.
Jami'an 'yan sanda a ihar Anambra sun yi ram da wani lalataccen tsoho dan shekara 60 bayan an zarge shi yi wa karamar yarinya 'yar shekara tara a duniya fyade.
Labarai
Samu kari