Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Shugaban ruundunar sojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai, ya bayyana cewa shi da sauran shugabannin tsaro da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada .
Da alamu har yanzu dinnan, Lauyoyin Ibrahim Magu sun ce ba su san laifin da ake tuhumar sa da su ba. Kuma ba zai yiwu Magu ya sace kudin satar da ya karbo ba.
Mayakan ta'addanci na Boko Haram sun kai hari wata babbar barikin sojoji da ke garin Maiduguri, a jihar Borno, majiya daga rundunar sojin ta tabbatar da hakan.
A cewar Mista Sylva, mambobin bod din da aka sauya an nada su ne tun shekarar 2005, a saboda haka akwai bukatar nada sabbi domin samun sabon tunani wajen gudana
Jiga-jigan Jam’iyyar APC su na ta faman kai wa juna hari tun lokacin zaben 2018. Har yanzu ba a kawo karshen bambancin da aka samu a gidan APC a jihar Ekiti ba.
Wasu jagororin APC sun yi watsi da kiran NEC da Buhari, sun kai jam’iyya kotu. Wasu sun yi uwar-shegu da kiran da Shugaban kasa ya yi na janye kara a kotu.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 595 a fadin Najeriya yau Litinin, 13 ga Yuli, 2020.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya jadadda cewar akwai kyakyawar alaka irin ta 'da da mahaifi a tsakaninsa da shugaba Muhammadu Buhari ko bayan barinsa APC.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya amince da nadin Mr Muhammed Umar a matsayin mukadashin shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC.
Labarai
Samu kari