Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Hukumar kula da ayyukan majalisar tarayya ta kasar nan ta amince da ritayar magatakardanta, Mohammed Sani-Omolori tare da wasu ma'aikatanta 150, cewar Punch.
Ministan ya ce wannan wuta da Ms. Nunieh ta kunno tayi su ne kawai domin cimma muradun kanta da kuma cimma muradun wasu da ke daukar nauyinta, yana mai cewa wad
An shaidawa manema labarai cewa, kwanaki kadan gabanin hakan ta faru, wasu 'yan bindiga kimanin 20 sun dira a fadarsa rike da bindigu su na tambayar inda yake.
Alakar da ke tsakanin ma'aikatar kwadago da majalasar datttawa ta sake birkicewa a ranar Laraba. Rikici ya barke tsakanin 'yan majalisar da wakilin Chris Ngige.
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bukaci lauyan dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu, ya mika bukatar beli gaban fadar shugaban kasa.
Marina Balmasheva, 'yar asalin kasar Rasha ta aura dan kishiyarta mai shekaru 20 mai suna Vladimir Shavyrin, bayan rabuwarta da mahaifinsa, Daily Mail ta sanar.
Agaba, wanda ya ke kula da sashen jiragen ruwa, kiyaye hadurra da shige da ficen kaya, an tabbatar da cewa ya sace kudaden daga asusun hukumar. Da wannan kotun
Sabon kwamishinan wanda ake dakon jin ma'aikatar da za a danka masa akalar jagorancinta, ya ce tun a yanzu ya daura damarar tabbatar da ci gaban jihar Kano.
Wan ‘yan bindiga a jihar Nasarawa sun yi garkuwa da wani jami’in hukumar kula da shige, Salisu da matarsa, sun kuma harbi kanwarsa inda hakan ya sa ta mutu.
Labarai
Samu kari