Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
A yanzu da aka kaddamar da shirin PAGDMI wanda zai kai ga bude cibiyoyin sayar da gwal a wasu muhimman garuruwa, masu hakar ma'adanai da kananan 'yan kasuwa da
Ya ce yana da tabbaci jam'iyyar PDP zata sake darewa kujerar gwamnan jihar kasancewar suke da sanatoci biyu cikin uku da jihar take da su. Haka zalika an maganc
Shugaban hukumar reshen jihar Kano, Dakta Ibrahim Abdul, shi ne ya zayyana haka a yayin halartar wani shiri na Gidan Rediyon Freedom mai taken Barka da Hantsi.
Haka zalika, Yari ya bayyana cewar ya zama wajibi hukumar kula da tashoshin jiragen sama ta kasa FAAN, ta janye maganganun da tayi a shafinta na Twitter kan cew
An ci tarar gwamnatin tarayyar Najeriya Naira hamsin kacal yayin da wata kotun ECOWAS ta kama ta da laifin danne hakkin wani babban Alkalin Babbar Kotu a Abuja.
Majalisar wakilan Najeriya ta bada umarnin damko mukaddashin manajan daraktan kwamitin rikon kwarya na hukumar habaka yankin Neja Delta, Farfesa Kemebradikumo.
Mukaddashin manajan daraktan kwamitin rikon kwarya(IMC) na hukumar kula da harkokin Neja Delta, Farfesa Kemebradikumo Pondei ya yi baram-baram da majalisa.
Koci Jose Mourinho ya ci was an farko a tarihi a filin St. James Park bayan shekara da shekaru. Kusan sai a jiya ne Mourinho ya karya bakin da aka yi masa.
Mun samu rahoton cewa za a buɗe wasu sabbin jami'o'in Tarayya biyu da kuma Kwalejin Ilimi ta Tarayya domin bunkasa ilimi da zai tabbatar da ci gaba a kasar.
Labarai
Samu kari