Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kalubalanci shugabanni a Zango Kataf da su fallasa gurbatattun mutanen da ke haddasa rikice-rikice a garuruwansu.
Hadin gwiwa ta kungiyoyin Fulani mai suna Daddo Pulaku a jihar Bauchi, ta shigar da bukata da kuma sharadin kawo karshen rikicin makiyaya da manoma a jihar.
Ana jita-jitar cewa Ibrahim Magu ya ba Femi Falana wasu makudan kudi. Sai aka ji jiya tsohon Gwamna Ayo Fayose ya ba Femi Falana shawarar ya tafi gaban kotu.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya karyata zargin da ake masa na kasancewa da hannu a cikin dawo da nadin Ciroma da Dan-Agundi a masarautar jihar.
Dakarun mayakan saman Najeriya sun ragargaji yan ta'addan Boko Haram a sansaninsu inda suka hallaka dimbin mayakan a ruwan wutan da sukayi a Ngwuri Gana a Borno
Fadar shugaban kasa ta ce kwamitin bincikenta ya tsare Ibrahim Magu ne saboda tabbatar da cewa ba a taba duk wasu takardu masu muhimmanci a binciken nasu ba.
Jami'an 'yan sandan Najeriya sun tsinkayi gidan Joy Nunieh, tsohuwar mukaddashin manajan daraktan hukumar habaka yankin Neja Delta (NDDC), sun yi masa zobe.
Bidiyon wani saurayi da ya tsuguna wa budurwarsa tare da sanya mata zobe a hannu don neman amincewarta a kan aurensa ya janyo cece-kuce a jihar Kano da kewaye.
Mahaifin matukiyar jirgin NAF ta farko da ta rasu, Akintunde Arotile ya bayyana yadda ya zanta da 'yar tasa yan sa'o'i kafin mutuwarta inda ya ce ta koma gida.
Labarai
Samu kari