Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Sojojin Najeriya sun yi karin haske dangane da asarar da suka yi a hannun 'yan ta'adda yayin da suka kai wa dakaru hari a karamar hukumar jibiya ta Katsina.
A ranar Alhamis din makon jiya ne mukaddashin shugaban NDDC, Daniel Pondei, ya jagorancin mukarrabansa wajen ficewa daga dakin da kwamitin majalisa ke yi ma sa
Neman wa'adi na biyu da Rotimi Akeredolu ya sa gaba, ya sake samun karfin gwiwa yayin da mutum hudu suka janye masa takara ana gaf da fara zaben fidda gwani.
Wani lauyan gwamnatin tarayya mai suna O. Ojaomo da kuma Farfesa Itse Sagay su na tuhumar Ministan shari’a ya hana a binciki wasu barayi da marasa gaskiya.
Godswiil Akpabio, ministan kula da harkokin Neja Delta, ya bayyana gaban kwamitin majalisar wakilai don bincike a kan al'amarin hukumar kula da cigaban yankin.
Mun tura jami'an tsaro zuwa yankin, amma ya zuwa yanzu ba zamu iya tabbatar da adadin mutanen da suka ransu ba. Zan tuntubeku da zarar mun samu karin bayani,"
A makonni kadan da suka gabata, dakarun sojin Najeriya da ke yakar Boko Haram a yankin arewa maso gabas suna fuskantar rashe-rashe sakamakon yadda 'yan ta'addan
Jam'iyyar APC reshen jihar Edo, ta zargi Godwin Obaseki na PDP, da samun goyon bayan wasu jam'iyyu 35 ta hanyar saye 'yancinsu a zaben gwamnan jihar mai zuwa.
An tsaurara matakan tsaro a majalisar dokokin tarayya yayinda Ministan harkokin Nea Delta, Godswill Akpabio ke shirin bayyana a gaban kwamitocin majalisar.
Labarai
Samu kari