Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Mun samu cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da tsawaita wa'adin Kwamandan Rundunar Tsaron Al'umma ta Najeriya (NSCDC), Abdullahi Gana Muhammadu.
Kungiyar SERAP ta ce akwai muhimmiyar bukata a kafa kwamitin domin aiwatar da binciken diddigi a hukumar NDDC da kuma ma'aikatar kula da harkokin Neja Delta.
Rundunar sojojin sama ta bayyana cewar za ta mika lamarin mutuwar matukiyar jirgin yakinta, Tolulope Arotile ga yan sanda kasancewar abun ya shafi farar hula.
Ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ya bayyana cewar ya kamu da cutar numfashi ta korona, a yau Lahadi, ya ce yana a hanyar zuwa cibiyayar killacewa.
Daga cikin dakarun da suka riga mu gidan gaskiya sun hadar da Manjo, Kyaftin, da Laftanar kamar yadda wata majiya daga dakarun sojin ta shaidawa manema labarai.
Roland Owie, tsohon bulaliyar majalisar dattawa, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar ADP zuwa PDP a ranar Asabar, 18 ga watan Yuli, gabannin zaben Edo.
Wannan mummunan ta'addanci kamar yadda wani bayar da shaida ya tabbatar ya bayyana cewa, ya auku ne da misalin karfe 10.00 na daren ranar Asabar da ta gabata.
Hazikan sojojin Najeriya karkashin inuwar operation lafiya dole sun yi gagarumin nasara a kan yan ta'addan Boko Haram, sun halaka wasu kwamandojin kungiyar.
Wani rahoto da jaridar Arewa Agenda ta wallafa ya bayyana yadda mutum uku suka yi gamo da ajali saboda shiga cikin tsananin damuwa da kuma tsabagen baƙin ciki.
Labarai
Samu kari