Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya bukaci Ministan Neja Delta Godswill Akpabio ya fadi sunayen yan majalisar da yace sun karbi kwangila daga NDDC.
‘Yan bindiga sun sake kai farmaki kauyen Gan da ke yankin zangon Kataf a jihar Kaduna, sun halaka mutane takwas a yayinda suka dunga harbi babu kakkautawa.
Ajali ya katse hanzarin wata matashiyar Likiti, Urenna Iroegbu, bayan kwana biyu kacal da kammala bautar kasa a yayin da ta ke kan hanyarta ta komawa gida.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya ce ba a bukatar sake ganin manajan daraktan hukumar kula da ci gaban yankin Neja Delta a gaban majalisar wakila.
An mika wasikar sallama daga aiki ga jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa su 12 yayinda kwamitin shugaban kasa ke ci gaba da bincike kan badakalar kudi.
Daily Nigerian ta ruwaito cewa, wata tsohuwa 'yar shekaru 107 ta warke daga cutar korona bayan an yi mata magani a wani asibitin Jeddah da ke kasar Saudiya.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya karyata zargin take dokar dakile yaduwar korona da hukumar kula da tashoshin jiragen sama ta kasa (FAAN) ta yi masa.
Gwamnan Jihar Ebonyi ya yi zazzaga, ya kori Hadiman da ke ba shi shawara. Wannan mataki da aka dauka zai fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Agustan watan gobe.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa, ta samu nasarar cafke 'yan fashi da makami 10 da masu garkuwa da mutane 33 a yankuna daban-daban na jihar.
Labarai
Samu kari