Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
An sallami mukaddashin shugaban hukumar ci gaban Neja Delta, Farfesa Kemebradikumo Pondei, daga asibiti bayan sumewa da ya yi a gaban kwamitin majalisa a yau.
Talata, 21 ga watan Yuli 2020, da tayi dai dai da 29 ga watan Dhul Qadah 1441, ita ce ranar da za a fara duba jinjirin watan Dhul Hijjah 1441 bayan Hijira. Don
Shugaban hukumar NDDC, Pondei, ya ce sabanin naira biliyan 1.5 da aka ce sun kashe, nair biliyan 1.32 kawai suka kashe don ragewa ma'aikata radadin korona.
Shugaban hafsan sojin kasar, Tukur Yusuf Buratai ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Litinin, 20 ga watan Yuli, sun tattauna batun rashin tsaro.
BBC ta ce an kwantar da sarki Salman Bn Abdul'aziz na Saudiyya a wani asibiti da ke Riyadh. Rahotanni sun ce ana yi wa Sarkin wasu gwaje gwaje a mafitsararsa.
An gano wata cibiya da aka killace Almajirai ana azabtar dasu cikin wani yanayi na cin zarafin bil Adama a jihar Neja kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.
Cutar COVID-19, a cewar sakataren gwamnatin tarayyar, "ta fito da gazawar fannin kiwon lafiya a kasar, da gazawar gwamnati, da gazawa ta fuskar tsaro, da mataka
A sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu ya fitar, ya ce Buhari ya misalta ministan a matsayin wani babban ginshiƙi mai ƙarfi a gwamnatinsa.
Allah ya yiwa wani aminin tsohon mataimin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Adamu Modibbo rasuwa bayan ya yi fama da ciwon sigakari a asibitin kwararru a Adamawa.
Labarai
Samu kari