Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An yi wa dagaci kisar gilla a Kaduna
Breaking
An yi wa dagaci kisar gilla a Kaduna
daga  Aminu Ibrahim

Kimanin awa 24 bayan kisar gillar da aka yiwa wasu matasa 21 yayin bikin daurin aure a kauyen Kukum Daji da ke karamar hukumar Kaura, an kashe dagaci da mutum 9