Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
A baya bayan nan ne cikin watan Yuli, wasu 'yan majalisar dattawa suka yi musayar yawu da Ministan kan batun daukan ma'aikatan yayin da ya bayyana a gabanta.
Nadin sarautar Femi Fani-Kayode ta jawowa Sarki matsala a Shinkafi. Lamarin ya kai har Sarkin Gabas Shinkafi ya ajiye rawani saboda an nada Kayode Sadauki.
Shakka babu Allah shine gwani kyauta, Buwayi gagara misali da ya azurta wasu tagwaye da suka auri tagwaye a rana daya da samun haihuwar yara 'yan biyu kuma.
Wata kungiyar masu kishin kasa da ke karamar hukumar Dawakin Tofa ta jihar Kano ta mika korafi da koke a kan sakataren ilimi na karamar hukumar, Ado Abdu-Kwa.
Bincikar 'yan siyasa a Najeriya wani babban al'amari ne. Su kan kirkiro dabaru a tunaninsu hakan zai sa su tsallake hukunci a gaban kotu, dabarun rashin lafiya.
Ibrahim Magu ya fadi inda ya kai gidaje da motocin da ya karbe daga barayin kasa. Magu ya ce gwamnati da Fadar Shugaban kasa aka yi wa gwanjon motocin sata.
Gwamnatin tarayya ta ce tana hasashen gabatar da N12,658,009,802,283.00 a matsayin kasafin kudin kasar na 2021. Gwamnatin ta ware N5.16trn a matsayin rarar kasa
Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya soke bukukuwan babbar Sallar Lahya a jihar da kuma dakatar da sarakuna biyar masu daraja na jihar daga
Sanata Ali Ndume mai wakiltan mazabar Borno ta Kudu ya ce rashin isasun kudi da kayan aiki ne yasa bai ce a sauke shugabannin hukumomin tsaro na Najeriya ba.
Labarai
Samu kari