Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Almajirai 64 sun warke daga cutar korona a Niger
Breaking
Almajirai 64 sun warke daga cutar korona a Niger
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnatin Jihar Niger a ranar Laraba ta sanar da cewa almajiri 64 da suka kamu da korona a jihar sun warke, an kuma mayar dasu gidajensu don sada su da iyalansu