Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An sake kashe wani fitaccen ɗan kasuwa a Jigawa
Breaking
An sake kashe wani fitaccen ɗan kasuwa a Jigawa
daga  Aminu Ibrahim

Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sake bindige wani fitaccen dan kasuwa a jihar Jigawa, Magaji Mukhtar da wani dan banga mai suna Ibrahim Sule.