Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Sanata Ndume ya bayyana hakan ne yayin wata hirarsa da sashen Hausa na gidan radiyon BBC, kamar yadda lauya mazaunin Kano, Bulama Bukarti, ya wallafa a shafinsa
Wani mutum dan asalin kasar Nijar wanda ake zargin yana samar wa da 'yan bindiga makamai ya sha mugun dukan da ya sha a hannun jama'a. An samu gawarsa a rafi.
Rahotannin da muka samu daga kafar watsa labarai ta TVC ya ce yan bindiga sun kai wa tawagar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum hari a jihar Borno.
Hukumar da'ar ma'aikata (CCB) ta shirya tuhumar Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC), bisa zargin
Ana zargin wani mutum mai shekaru 47 mai suna Olabode Oluwaseun da laifin yi wa matarsa mai dauke da juna biyu dukan da ya kai ta lahira, cewar The Nation.
Jami'an yan sanda rundunar IRT sun damke wasu yan baranda 35 a fadin tarayya kan laifin aikata fashi da makami da garkuwa da mutane. Hukumar ta bayyana haka.
A ranar Laraba 29 ga Yuli, akalla 'yan Najeriya 2,000 sun yi tattaki tare da gudanar da gangamin har fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke birnin Abuja.
Kotun majistare dake zamanta a jihar Ebonyi ta bayar da umurnin a ajiye wani mutum a gidan gyaran hali saboda tuhumarsa da laifin kashe wani matashi Johnson.
Gwamnatin Najeriya ta ce akwai wasu biliyoyi da za su shigo mata daga ketare a dalilin saida rijiyar man OPL 245, kudin da za a samu sun haura Naira biliyan 76.
Labarai
Samu kari