Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 404 yau, jimilla 42,208

Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 404 yau, jimilla 42,208

Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 404 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:34 na daren ranar Laraba 29 ga Yulin shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 404 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-106

FCT-54

Rivers-48

Plateau-40

Edo-29

Enugu-21

Oyo-20

Kano-18

Ondo-15

Ogun-10

Ebonyi-9

Ekiti-8

Kaduna-6

Cross River-5

Kwara-4

Anambra-3

Delta-3

Imo-2

Nasarawa-2

Borno-1

42,208 suka kamu

19,004 aka sallama

873 sun mutu

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel