Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Wani Sojan Najeriya dake 202 Bataliya dake Bama jihar Borno ya bindige Laftana kwamandarsa, Bakaka Ngorgo, kan rashin bashi daman tafiya domin magance wasu.
Saboda annobar korona, wasu gwamnatin jihohi sun haramta bukukuwan babbar salla a lokacin da alummar musulmi ke shirin yin bikin babbar sallah wato Eid-el-Kabir
Yayinda mabiya addinin Islama ke murnar bikin Eidul Kabir yau Juma'a, 31 ga watan yuli, gwamnatocin wasu jihohi sun hana bukukuwan Sallah domin takaita yaduwar.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 481 a fadin Najeriya. Hakan na kunsh
Michelle Bolsonaro, mai shekaru 38, na cikin koshin lafiya kuma zata ci gaba da bin matakan kiwon lafiya, cewar wani jami'in fadar shugaban kasar. Ta kamu da cu
Fashewar bam din ya faru ne sakamakon wani fashi da makami da akayi a bankin, wanda ya tilasta kwamishin 'yan sanda zuwa harabar bankin. Haka zalika, rundunar t
Kanal Sagir Musa, mukaddashin jami'in hulda da jama'a na rundunar soji, ya ce; "wani karamin soji da ke tare da bataliya ta 202 a runduna ta 21 da ke Bama a jih
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jadda kiransa ga 'yan Najeriya da su ci gaba da hakuri tare da nuna fahimtarsu a kan dokokin da ake saka musu don dakile cuta.
Za ku ji cewa kusan sa’o’i 24 bayan Boko Haram sun kai wa Gwamna faramki, bam ya tashi. Wannan shi ne labarin da mu ke samu daga jaridar The Cable yanzu nan.
Labarai
Samu kari