Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Masu garkuwa da mutane a ranar Alhamis sun dawo kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna inda ake zarginsu da kwashe matafiyan da ba a san yawansu ba da safiya.
A jiya, Laraba, ne Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa an kai wa tawagar gwamna Babagana Zulum na jihar Borno hari a garin Baga da ke jihar Borno a ranar Lar
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar Laraba ya nuna bacin ransa a kan yanayin aikin dakarun sojin da ke kokarin ganin bayan 'yan ta'addan Boko Haram.
Tsohon ministan kimiyya da fasaha na Najeriya, Manjo Janar Sam Momah mai ritaya, ya rasu. Ya rasu a ranar Laraba sakamakon ciwon sukari, The Nation ta ruwaito.
Matar mai takaba mai shekaru 32 ta zargi wani dan sanda da ke aiki da ofishin Sakpenwa, karamar hukumar Tai, da saceta a ranar Talata inda ya kai ta masaukinsa.
Wasu 'yan bindiga a ranar Laraba sun kai wa motar kudi hari a jihad Ebonyi inda suka kashe 'yan sanda hudu da ke raka motar, jaridar Premium Times ta ruwaito.
Ranar 9 ga watan Zul-Hijjah na duk shekarar Hijar ita ce ranar Arfa. A wannan ranar ne dubban Alhazai ke taruwa a filin Arfa da ke cikin garin Makkah don bauta.
Hirar Alhaji Mamman Daura ta jawo hayaniya wajen Kungiyoyin Kabilu. Kungiyoyi irinsu Afenifere ta ce da cancanta ake bi, da Muhammadu Buhari bai yi mulki ba.
Aikin shimfidar layin dogo na jirgin kasa mai amfani da lantarki wanda gwamnatin jihar Kano ke shirin aiwatar wa cikin 'yan kwanakin nan ya zama abin kace-nace.
Labarai
Samu kari