Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Babbar Sallah lokaci ne da musulmi ke yin layya da dabobi da suka hada da rago, rakumi, d.s. kuma akwai bukatar a adana nama don ba lokaci daya ake cinye wa ba.
A ranar Juma'a a fadar shugaban kasa da ke Abuja, shugaban kasa Muhammadu Buhari a karon farko ya yi magana a kan zargin cin rashawa da ake zargin wasu da shi.
Kyawawan hotunan 'ya'ya mata na Bashir El-Rufai, dan uwan gwamnan jihar Kaduna, sun kawata kafafen sada zumuntar zamani a ranar Idin babbar sallah, daga Cable.
Shugaba kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi sallar Idi Eid El-Kabir tare da iyalansa da wasu hadimansa a gidan gwamnati da ke birnin tarayya Abuja a yau Jumaa
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya siffanta maganar tikitin jigon jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, da tsohon kakakin majalisa, Yakubu Dogara, a zaben 2023.
Hukumar Sojin Najeriya ta sallami sama da jami'ai 300 kan laifin guduwa daga faggen yakin yan ta'addan Boko Haram na rundunar Operation Lafiya Dole a Arewa.
Duk da harin da aka kai wa tawagarsa a garin Baga, Gwamna Babagana Umara Zulum ya cigaba da ayyukan jin kansa a Munguno inda ya kai wa yan IDP ziyara a Monguno.
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta fara bincike domin gano abubuwan da suka faru har ta kai ga yan ta'adda sun kai wa tawagar Gwamna Babagana Zulum hari a Baga.
Rundunar yan sanda a Katsina ta ce jamian ta sunyi musayar wuta da wasu da ake zargin yan bindiga ne a kauyen Garin Zaki da karamar hukumar Batsari na jihar.
Labarai
Samu kari