Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa akwai masu yiwa yaki da rikicin Boko Haram a Arewa maso gabas zagon kasa kuma ya kamata shugaban kasa
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Borno, Prof Babagana Umara Zulum, ya bayyanawa gwamnonin da suka kawo masa ziyara cewa ba zai iya shiru kan kisan al'ummarsa ba.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tura karin jami'ai zuwa kananan hukumomin Kajuru, Zango-Kataf, Kaura, Kauru, da Jemaa don kwantar da tarzoma a yankunan.
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, bam din ya tashi ne a yayin da al'umma ke tsaka da kai komo a ranar Asabar wanda kuma ya janyo jikkatar wasu mutum hudu.
Tabbass idan kyau ake nema idan aka zo yankin arewain Najeriya an gama zance, tabbacin hakan na tattare a kyawawan hotunan wadannan tsala-tsalan 'yan mata.
Bayanin hakan ya fito ne daga bakin mukaddashin kakakin rundunar tsaro na kasa; Birgediya Janar Benard Onyeuko cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi.
Mun kawo maku jerin kasashen da su ka fi tara manyan masu kudi a Duniya a shekarar 2020. A lissafin da aka yi na karshe, Jeff Bezos shi ne mai kudin Duniya.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya yi zafafan kalamai a kan yaki da ta'addanci a arewa maso gabas, ya ce akwai masu hana cimma nasara a lamarin.
Watan Yulin 2020 zai ci gaba da kasancewa sananne a zukatan wasu daga cikin iyalai da 'yan uwan akalla mashahuran mutane 13 da mai yankan kauna ta yiwa lullubi.
Labarai
Samu kari