Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Umar Elkanemi, ya koka a kan yadda lamarin tsaro ya kara tabarbarewa a jihar bayan harin da aka kai wa motocin Gwamna Zulum.
Kakakin hukumar kwana-kwana na jihar Kano, Mista Sa'idu Muhammad, shi ne ya bayar da tabbaci kan wannan mummunan tsautsayi da ya auku a unguwar Kurnar Asabe.
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan kan kiran da aminin shugaba Muhammadu Buhari, Mamman Daura, yayi cewa a daina amfani tsarin zagaye a kujeran shugaban kasa
Dirkata Janar na cibiyar hana ta'amuni da kwayoyi a jihar Kaduna, Dr Joseph Maigari, ya ce kashi 10.9% na mazauna jihar Kaduna na ta'amuni da muggan kwayoyi.
Hatsarin jirgin saman ya tona asirin wasu masu safarar miyagun kwayoyi da ke Melbourne kuma an kama mutane 5 da ake zargin suna da alaka da masu safarar kwaya.
Abdulwahab Usman, daya daga cikin tubabbun 'yan Boko Haram 602 ya ce ba zai iya tuna adadin mutanen da ya kashe ba saboda tsabar yawansu a baya kafin ya tuba.
Wasu 'yan bindiga da ba san ko su waye ba a daren Juma'a sun kai hari garin Odu inda suka tayar da hankulan mutane suka kuma harbe dagajin Odu, Mr Amos Obere.
Ministan Sufurin Najerya, Rotimi Ameachi ya ce kasar na ciyo bashi da hannun China ne domin nata bashin ya fi sauki idan aka kwatanta da sauran kasashen Yamma.
Adalci da nuna daidaiton da shugaba Muhammadu Buhari zai iya yi kadai shine ya mika ragamar mulki hannun dan kabilar Igbo a 2023, kungiyar matasan Ohanaeze.
Labarai
Samu kari