Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
An yi jana'izar Amina Isah Gachi, tsohuwar kwamishinar jihar Katsina da ta rasu bayan an yi mata aikin zuciya a jihar Lagas. Ta rasu ta bar mijinta da yara.
Mahara da ake zargi ‘yan daban daji ne, sun kashe wani mutun a harin da suka kai kan al’ummar Kona, wani kauye da ke wajen Jalingo, babban birnin jihar Taraba.
Buhari ya hakikance cewa talauci da rashin aikin yi ne musabbabin matsalolin tsaro a kasar. Sai dai shugaban kasar ya karyata jita jitar cewa 'yan ta'addan Ar
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana jagorantar taron Majalisar Zartarwa ta Kasa, FEC, ta shafin intanet karo na 11 a gidan gwamnati da ke birnin tarayya Abuja.
A yanzu ministan ya wartsake sumul inda a ranar Laraba, 12 ga watan Agustan 2020, ya sanar da wannan albishir ga mabiyansa a dandalin sada zumunta na Twitter.
Bayan samun bayani game da yunkurin shigowa yankin arewa maso yammacin Najeriya da kungiyar Al-Qaeda ke son yi, an bukaci hukumomin tsaro su zama cikin shiri.
Kimanin manoma da makiyaya 12 ake tsoron sun rasa rayukansu yayinda yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka kai farmaki garin Puciwa da Koleram dake karam
Cutar korona ta yi sanadin rasuwar shugaban karamar hukumar Onigbongbo a Legas, Mr Babatunde Oke. Ya rasu a ranar Laraba a asibitin St. Nicholas da ke Legas.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya koma makaranta yayinda shararriyar jami'ar Oxford dake kasar Birtaniya ta bashi gurbin aiki da karatu a Oktoba.
Labarai
Samu kari