'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio ya ambaci sunayen tsoffin gwamnoni uku a wasu ayyukan kwangiloli da hukumar ci gaban Neja Delta (NDD) ta bayar.
Ya faru ne tun a daren ranar Lahadi a kurkukun da ke Gabashin garin Jalalabad, inda akalla rayukan mutum 29 sun salwanta kuma fiye da mutane 50 sun jikkata.
Lallai Allah ya yi wa yan arewacin Najeriya baiwa na kyau da kamala, za ku tabbatar da hakan idan kuka kalli irin zubi na kyau da 'ya'yan Shehu Sani ke da shi.
Watanni hudu bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 da kuma babban birnin kasar na Tarayya.
Gabannin zaben gwamna a jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya zargi shugaban babban jam'iyyar adawa ta APC da razana magoya bayansa don hana su fitowa yin zabe.
Gwamna Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya ce an kashe duka ‘Yan bindiga, akwai sauran aiki har gobe a Yankin Katsina saboda rashin gwamati da isassun jami’an tsaro.
Doriya kan hakan fiye da komai, babban limamin ya roki gwamnati ta kara zage dantse wajen bai wa al'ummar kasar nan kariya daga harin masu tayar da zaune tsaye.
APC ta ce dawowar Gemade da Dogara ya faru ne bayan maslaha da aka samu tsakanin 'yan jam'iyyar karkashin kwamitin riko na Mai Mala Buni na jihar Yobe. Haka zal
Gwamnatin tarayya ta baiwa makarantun damar budewa, domin ba dalibai damar zana jarabawar kammala sakandire. Hakan na zuwa bayan shafe watanni makarantun na a k
Labarai
Samu kari