Iyalan Malam Nasir El-Rufa'i sun ce hukumar ICPC ta hana mahaifinsu ganin likita duk da bukatar hakan tare da hana matatar shi mika masa abincin dare.
Iyalan Malam Nasir El-Rufa'i sun ce hukumar ICPC ta hana mahaifinsu ganin likita duk da bukatar hakan tare da hana matatar shi mika masa abincin dare.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Jama’a za su rasa aikin yi yayin da Shoprite zai rufe shaguna. Dazu mu ka ji kamfanin Shoprite za su yi gwanjon kaya, su na shirin barin Najeriya kwanan nan.
Sai dai jam'iyyar APC ta bakin mai magana da yawunta, ta mayar da martani da cewa tsohon mataimakin shugaban kasar ba ya da cancantar shigar da wannan bukata.
Wata kungiyar Arewa Youths for Peace and Security ta ce a zaben 2023, ba mu goyon ra’ayin Mamman Daura, ta ce tabbas daga Kudu ya kamata Magajin Buhari ya fito.
Yayin da manema labarai suka tuntubi mataimakin jami'in hulda da al'umma na hukumar 'yan sandan jihar, Yakubu Muhammad, ya bayar da tabbacin kan aukuwar harin.
SERAP ta na so ayi wa ‘Yan Najeriya bayanin bashin da gwamnati ta ke karbowa. Za a nemi Alkali ya umarci gwamnati ta bayyana sharudan bashin da ake ci a kasar.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta kashe a kalla rayuka 16 a wani hari da suka kai sansanin 'yan gudun hijira da ke arewacin kasa Kamaru, wani jami'i.
Babachir Lawal ya na gannin babu wanda ya isa ya hana Bola Tinubu takara a zaben 2023. Tsohon SGF ya kuma bayyana abin da ya sa aka tsige Adams Oshiomhole.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa akwai masu yiwa yaki da rikicin Boko Haram a Arewa maso gabas zagon kasa kuma ya kamata shugaban kasa
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Borno, Prof Babagana Umara Zulum, ya bayyanawa gwamnonin da suka kawo masa ziyara cewa ba zai iya shiru kan kisan al'ummarsa ba.
Labarai
Samu kari