'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani mai garkuwa da mutane bayan ya yi yunkurin karbar kudin fansa N10m a jihar Oyo. Masu garkuwar sun sace wani mutum a gidan shi.
Ministan sufuri ya kare gwamnatin APC, ya ce Jonathan ma ya karbo aron kudi daga waje. Ana ta surutu a game da bashin Dala miliyan 500 da aka karbo daga China.
Ƴan siyasar Sokoto da ke gaba da juna, tsohon gwamna Attahiru Bafarawa da Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko sun sassanta bayan wata musayar kalamai da suka yi a
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 457 da suka fito daga jihohin
Gwamnan jihar ya amince da nada Balara Ibrahim, wacce ta fito daga karamar hukumar Ganjuwam bisa ga cancantarta da kuma goyon bayan da ta ke yiwa gwamnatin.
A cikin makon jiya ne wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari kan tawagar gwamna Zulum yayin da ya ke kan hanyarsa
An umurci shugabannin gargajiyan garuruwan da rikicin Boko Haram ya addada su hada kai da hukumomi wajen hana mutane nuna kiyayya ga tubabbun yan ta'addan BH.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan majalisa, AbdulMumini Jibrin a matsayin sabon Diraktan hukumar gidajen tarayya (sashen cigaban kasuwanci, da samar)
Fadar shugaban kasa a ranar Laraba ta karyata jita jitar da ake yada wa na cewa an dauki wasu daga cikin tubabbun yan Boko Haram aiki a Rundunar Sojin Najeriya.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Okwesilieze Nwodo, ya ce idan ba'a baiwa kabilar Igbo shugabancin kasa a 2023 ba, zasu fita da Najeriy
Labarai
Samu kari