'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.

Da ake hira da ita a Radio Jambo, matar mai suna Stella ta yi bayanin cewa ita attajirai kawai ta ke harka da su cikinsu har da ministoci da wasu masu arziki.
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyanawa shugaba Buhari cewa mambobin kungiyar yan ta'addan Al-Qa'ida sun fara ratsawa jihohin Arewa maso yammacin kasar Najeriya.
Farfesa Sagir Aminu Abbas ya doke sauran yan takaransa a zaben al'ummar jami'a, wani babban mataki na zaben shugaban jami'ar Bayero dake jihar Kano yau Laraba.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa da ke garin Abuja a ranar Laraba 5 ga watan Augustan shekarar 22.
Da yake magana a yayin bikin kaddamar da kwangilar aikin, Gwamna Ahmadu Fintiri ya ce gwamnatinsa ta mai da hankali ne wajen tabbatar da biyan bukatun direbobi.
Hadakan kungiyoyi masu fafutikar kawar da cutar COVID-19 (CACOVID) ta bawa gwamnatin jihar Kano tallafin kayan abinci na kimanin kudi Naira miliyan dari biyar.
Shugabancin babban birnin tarayya Abuja ta sako masu zanga-zanga 40 da aka kama a Unity Fountain a kan zarginsa da ake da take dokar dakile yaduwar korona.
Dan majalisar mai wakiltar mazabar Orhionmwon ta biyu a majalisar jihar Edo, Roland Asoro a APC, ya zama mataimakin kakakin majalisar jihar Edo ta Najeriya.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya da na sojojin kasar sun damke wasu masu zanga-zangar juyin-juya hali da dama a babbar birnin tarayyar kasar, Abuja a yau Laraba.
Labarai
Samu kari