Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi huduba da sallar Juma'a a jami'ar jihar Nasarawa a masallacin da tsohon gwamna Ahmad Adamu Muazu ya ginawa mahaifiyarsa.
JAMB ta sanar da sauya ranar zanja jarabawar Post-UTME daga 2 ga watan Agusta zuwa ranar 7 ga watan Satumba, 2020. An sauya ranar ne domin baiwa daliban da
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 290 da suka fito daga jihohin
Duk ma'aikatan da zasu dawo bakin aiki zasu rinka aikin ne daga ranar Litinin zuwa Juma'a, daga misalin karfe 8 na safe zuwa karfe 4 na yamma. Haka zalika zasu
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi kira ga sarkin Kano,Aminu Ado-Bayero, da ya yi amfani da kujerarsa wurin assasa hadin kai na yankin arewacin kasar.
Wata mata ta daure yaro maraya mai shekaru 10, mai suna Jibril Aliyu, na tsawo shekaru biyu a garken tumaki ba tare da abinci isasshe ba a birnin jihar Kebbi.
Yayin bajakolin 'yan bindigar, kwamandan runduna ta 7 da ke kudancin jihar Kaduna, Kanal David Nwakonobi, ya ce an kama ma su laifin ne bayan samun sahihan baya
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya jadadda cewar jama’ar Kasar na da damar sauya gwamnati a hannunsu, amma suna iya zama wawaye idan suka bi farfaganda.
Dazu nan mu ka ji cewa Gwamnan Jihar Kaduna ya yi sababbin nade-naden mukamai. Dr. Usman Ahmed Danbaba ya shiga cikin masu ba mai girma gwamna El-Rufai shawara.
A daren Lahadi, kungiyar 'yan bindiga da suka addabi jihar Katsina sun kai hari a yankin Saulawa da ke karamar hukumar Kurfi ta jihar. Jaridar HumAngle ta gano.
Labarai
Samu kari