Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce an masa gurguwar fassara kan kiran Muhammadu Sansu da Sarkin Kano a wurin rantsar da Murtala Garo.
Shugabannin mabiya akidar katolika sun zargi gwamanatin tarayya da rashin cika alkawaran da ta daukarwa al’umman kasar na tsaro, yaki da rashawa da sauransu.
Shugaban ASUU na Jami'ar Fatakwal Austen Sado, ya bayyana mamaki kan yadda duk bayanan ma’aikatan gwamnatin Najeriya kacokan su ke a hannun wata kasar ta daban.
Wasu Ma’aikata sun bayyana a kotu a kan laifin satar dukiyar Gwamnati.Ana zargin Ma’aikata da laifin satar kudi ta manhajar nan ta IPPIS da gwamnati ta kawo.
Mun ji cewa tsohon Minista Fani-Kayode ya bada sharadin ficewa daga tafiyar PDP. Ya ce idan aka karbe PDP daga hannun Gwamna Ben Ayade zai bar ta gaba daya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta saka ranar 31 ga watan Oktoba a matsayin ranar yin zaben maye gurbi na 'yan majalisaun tarayya da na jihohi.
Shugaban kwamitin masu ba shugaban kasa shawara kan harkokin cin hanci da rashawa, Itse Sagay, ya tofa albarkacin bakinsa kan salon bincike da ake yi wa Magu.
Ana neman shiga tsakanin rikicin da ake yi tsakanin Hukumar FIRS da NIPOST. A nan ne aka ji cewa duk mako Najeriya ta na samun Naira Biliyan 3 daga haraji.
Hukumar shari'a ta kasa ta amince da andin sabbin alkalai 6 na babban kotu a jihat Kano. Wannan na kunshe ne a wata takarda da kakakin hukumar ya fitar a jiya.
Wasu Gwamnonin Najeriya sun ce shugaba Buhari ya taimaka masu da aron kudi saboda rashin tsaro. Gwamnoni sun kai kokon bararsu gaban Shugaban kasa Buhari ta NGF
Labarai
Samu kari