Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
A wani rahoto da jaridar Premium ta Times ta ruwaito, an gano babban dalilin da ya sa Matan aure ke fita cikin dare wajen neman maganin tsarin iyali a Bauchi.
NBC ta bayyana cewa an ci tarar gidan radiyon mai suna 'Nigeria Info 99.3FM' saboda yin amfani dasu wajen yada labarai marasa tushe da kan iya haifar da hargits
Wani rahoto da sashen Hausa na jaridar BBC ya ruwaito, masu kula da makabartu a jihar Kano sun bayyana damuwa a kan yadda wuraren binne matattu suka yi karanci.
Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya dakatar da masu sarautar gargajiya 12 a jiharsa saboda sun kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a makon jiya.
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da cewar an gurfanar da mahaifin da ya daure dansa a cikin dakin awakai na tsawon shekaru biyu bayan rasa mamansa.
Bayan amsa gayyatar hukumar jami'an tsaro ta farin kaya, tsohon gwamnan bankin Najeriya, Obadiah Mailafiya, ya janye ikirarin da yayi na farko a kan Boko Haram.
Ashe tun cikin 2017 aka biya kudin makamai amma gagara kawowa Najeriya kayan yakin. Ministan labarai ya roki kasashen Duniya su taimaka mata da kayan yaki.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta fitar, ya nuna cewa jihohin za su fuskanci wannan musiba sanadiyar ruwan saman da ke sauka fiye da kima.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi afuwa ga dukkanin daliban da ke da hannu a rikicin baya da aka yi a kwalejin kimiya da ke Dawakin Tofa.
Labarai
Samu kari