Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin shugaban babban bankin Najeriya, CBN, ya ce a shirye ya ke ya sadaukar da ransa saboda ƙasarsa kamar tsohon shugaba Mandela.
Wata kotun dakarun tsaro da ke zamanta a garin Abuja, ta zartar da hukuncin cin sarka na shekaru 55 a gidan kaso kan wani soja da aka tabbatar masa da laifi.
Gwamnan Benue, Samuel Ortom na ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta bawa ƴan Najeriya na gari lasisin mallakar bindigu kamar AK47 a matsayin matakin ƴaki rashin tsaro
Mun gano cewa har gobe babu gadon da za a kwantar da wadanda su ka kamu da COVID-19 a Abuja saboda dakin killace masu cutar COVID-19 bai soma aiki ba tukuna.
Hakan na zuwa ne yayin da Gwamnatin Najeriya ke ci gaba da fafutikar agazawa ‘yan kasarta da suka makale a wasu kasashe sakamakon takunkumin hana zirga-zirga.
Kungiyar gwamnonin arewa a ranar Laraba ta yi kira ga cibiyoyin tsaro da su binciki zargin da tsohon mataimakin shugaban bankin Najeriya, Dr. Obadiah Mailafiya.
'Yan sandan jihar Ribas sun damke wani mutum da ake zarginsa da siyar da jinjirinsa bayan sa'o'i kadan da haihuwarsa. Izuchukwu Okoye ya siyar da yaron ne kan.
Nadin da gwamnan ya yi zai maye gurbin da tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnan, Dr Babagana Wakil da ya rasu a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 2020 ya bari.
Hukumar takaita yacuwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 453 a fadin Najeriya yau Laraba.
Labarai
Samu kari