Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Rundunar 'yan sanda ta jihar Ondo ta damke wani fasto mai suna Festus Adabayo, a kan zarginsa da ake yi da hada kai da wani mutum mai suna Gbemisola Olafusi.
Daurin Auren Hanan, daya daga cikin yara matan shugaba Muhammadu Buhari zai gudana ne cikin fadar shugaban kasa, Aso Villa dake birnin tarayya FCT Abuja..
Idan aka yi wasa , tattalin arzikin Najeriya zai sake sukurkucewa a karo na biyu. Ministan tattali ya ce wani matsin tattalin arzikin kasa ya na jiran kasar.
Majalisa ta ce wasu makudan Tiriliyoyi sun yi dabo daga asusun rarar man Najeriya. Kudin da majalisar ta ke ganin sun bi ruwa sun kai N4,185, 000, 000, 000.
Wani Shehin Musulunci ya yi magana game da wanda aka yankewa hukuncin kisan-kai. Sheikh Halliru Abdualla Maraya ya ce hukuncin yi wa Annabi batanci shi ne kisa.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaba Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari, a ranar Alhamis ya karbi baƙuncin wasu masu sarautar gargajiya daga jihar Anambra a Abuja.
Ƴan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi ɗan shekara 18 ɗalibin Kwalejin Ilimi da Shari'a ta AD Rufai, Muhammad Isa saboda garkuwa da ɗan makwabcinsa.
Hukumar Takaita Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 373 a fadin Najeriya yau Alhamis.
Majalisar koli ta shari’a NJC ta zabi wasu Alkalai ashirin da biyu da take son shugaba MuhammadBuhari ya nada matsayin sabbin Alkalan kotunan tarayya da jihohi.
Labarai
Samu kari