Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Hukumar kafafen yada labarai a Najeriya NBC, a ranar Alhamis ta ce za ta fara hukunta duk tashar watsa labaran da ta sabawa dokokinta, Diraktan NBC na Legas yac
Dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar PDO kuma gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tawagarsa ta kamfen a ranar Laraba an kai musu hari, Daily Trust wallafa.
An tabbatar da mutuwar wata budurwa mai suna, Immaculate Okuchu, bayan wata babbar mota ta murkushe ta a unguwar Ajah a jihar Legas a hanyarta na zuwa aiki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bude katafaren ginin wata cibiyar sabuwar hukumar gwamnati; NCDMB (Nigerian Content Development and Monitoring Board) a Bayelsa.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya tabbatar wasa jaridar Daily Trust cewa zai fara wani shiri a kasaitacciyar jami'ar Oxford da ke Ingila a Oktoban nan
Mai magana da yawun rundunar yan sanda, ASP Wasiu Abiodun ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a Minna babban birnin jihar Niger.
Majalisar dattawan Biyafara, a jiya, sun yi watsi da jawabin kungiyar Ohanaeze Ndigbo da wasu yan siyasan kabilar Igbo cewa shugabancin kasan Najeriya sukeyi.
Wani matashin dan kasuwa mai suna Ebenezer wanda ke siyar da kwakwa ya bayyana yadda kasuwancin nasa ya sauya shi harma ya mallaki ababen more rayuwa a Accra.
Hedkwatar rundunar tsaro ta tura rundunonin tsaro na musamman zuwa kudancin Kaduna yayinda ake fama da tashe-tashen hankula da ya-ki-ci ya-ki cinyewa a yankin.
Labarai
Samu kari