Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai ƙarfi da iska a jihohin Arewa da Kudancin Najeriya a yau 4 ga Mayu, 2026, tare da gargaɗi kan ambaliya da haɗarin walƙiya.
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Mashio da ke karamar hukumar Fune sannan suka fara harbi ba kakkautawa, sun sace hakimin kauyen da dansa.
Wani mai aikin leburanci ya shiga hannun hukumar yaki da safarar mutane ta kasa (NAPTIP) bisa zargin aikata luwadi da wasu kananan yara su 12 a jihar Sokoto.
Wani kwararren likita ya ce akwai yiwuwar cewa yawan tafiye-tafiye da sauran mutanen nahiyoyi ke yi ya sa cutar ta fi tsanani a nahiyarsu fiye da ta Afrika.
Daya daga cikin sarakunan gargajiya 12 da Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya dakatar kan ziyartar shugaban kasa Muhammadu Buhari a Abuja ya nemi afuwa.
An matsa wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje lamba a kan ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke wa mawakin da ya yi batanci ga Annabi Muhammadu a Kano.
Gwamna Aminu Masari ya bukaci jama’a da su daura laifin rashin tsaro a kan shugabannin tsaro amma ba wai a kan shugaba Muhammadu Buhari ba don ya yi kokari.
Hukumar tsaron farin kaya, DSS, ta gayyaci tsohon Kakakin majalisar wakilan tarayya, Ghali Umar Na'abba, kan hirar da yayi a tashar Channels ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintirii, ya sanar da mutuwar tsohon mataimakin gwamna kuma daga baya gwamnan jihar Gongola, Wilberforce Juta a ranar Asabar.
Hukumar takaita yacuwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 325 a fadin Najeriya yau Asabar.
Labarai
Samu kari