Da dumi: Sabbin mutane 325 sun kamu da Coronavirus a Najeriya

Da dumi: Sabbin mutane 325 sun kamu da Coronavirus a Najeriya

Hukumar takaita yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 325 a fadin Najeriya yau.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:20 na daren ranar Asabar 16 ga Agusta, 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta a shafinta na Twitter, ta bayyana yadda wadanda suka kamu a jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-87

FCT-49

Gombe-28

Ebonyi-20

Plateau-19

Kwara-18

Enugu-17

Imo-12

Rivers-12

Kaduna-11

Ogun-10

Edo-9

Oyo-9

Ondo-8

Osun-8

Ekiti-4

Borno-1

Kano-1

Bauchi-1

Nasarawa-1

48,770 sun kamu jimilla

36,290 aka sallama

974 suka mutu

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel