Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai ƙarfi da iska a jihohin Arewa da Kudancin Najeriya a yau 4 ga Mayu, 2026, tare da gargaɗi kan ambaliya da haɗarin walƙiya.
A cikin wani jawabi da ya fitar ta bakin kakakinsa, Femi Adesina, Buhari ya bayyana janar Iliya a matsayin mutunin da ya sadaukar da rayuwarsa domin hidimtawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga sa labule tare da tsohon Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress, Adams Oshiomhole a fadar shugaban kasa, Abuja.
Wani bangare na tuhumar da ake yi mu su, kamar yadda dan sanda mai gabatar da kara ya karanta a gaban kotu, na cewa; " a ranar 2 ga watan Agusta, 2020, wani
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya ce zai daukaka kara a kan hukuncin kotu an ranar Litinin a kan soke zaben jihar da ta yi a Abuja, The Nation ta ruwaito.
Hukumar kula da lamurran addinai da 'yancinsu na Amurka, ta caccaki hukuncin shekaru 10 da aka yankewa yaron mai shekaru 13 a gaban wata kotun shari'a a Kano.
Amma yayin da ya ke magana a shirin gidan talabijin din Channels, El-Rufa'i ya ce wasu daga ciin shugabannin yankin su na jin haushinsa saboda ya dakatar da
Shugaban kasa ya yi duk mai yiyuwa don dai daita lamura a shiyyar, a cewarsa, yana mai nuni da cewa rundunar soji ne suka gaza amfani da kokarin shugaban kasar
Labari da muke samu ya nuna cewa har yanzu yankunan tafkin Chadi, dajin Sambisa da kuma tsaunikan Mandara, duk a jihar Borno suna karkashin ikon Boko Haram.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kafa kwamitin binciken ayyukan hanya da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi a kananan hukumomin jihar.
Labarai
Samu kari