Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Gwamnatin Iran ta gargadi shugaban Amurka, Donald Trump kan bayanin da ya yi na cewa zai raka jiragen ruwa su wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Wata mata 'yar kasuwa mai suna Damilola Osululu, a ranar Litinin, ta sanar da wata kotun gargajiya da zama a Ile-Tuntun, Mapo a Ibadan, a kan cewa ta gaji .
Wasu mata uku da su ka shiga hannun Boko Haram sun bada labarin Sambisa bayan Allah ya yi sun fito. Sunan wadannan mata Yohanna, Luka Jato da kuma Lami Jato.
Wani masanin Kimiyyan Siyasa, Abdul-Rahoof Bello, ya bukaci Shugaba Buhari ya yi gaggawar neman taimako daga wurin mayun Afirka don kawo ƙarshen mastalar tsaro.
Fasto Suleman ya caccaki gwamnan Kaduna a kan tsokacinsa na cewa wasu malaman addinai a kudancin Kaduna na son kudi ne shiyasa suka kasa dakatar da kashe-kashe.
A cikin wasikar da suka aika zuwa ofishin gwamnan jihar Kano, shugaban kasa da ofishin jakadancin Amurka, kungiyar ta bayyana cewa hukuncin kotun ya sabawa adal
Hukumar takaita yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 417 a fadin Najeriya yau Litinin.
Tsohon sakataren watsa kabaran Shugaba Muhammadu Buhari kuma shugaban Kwamitin Direktocin People’s Media, Malam Wada Maida ya rasu a babban birin tarayya Abuja.
Duk kasancewar babu wani hukunci takamaimai da kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanada a kan laifin garkuwa da mutane, majalisun dokokin wasu jihohin sun amince
Babbar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona FC ta fatattaki manajanta, Quique Setien, bayan cin 8 da biyun da kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta yi musu.
Labarai
Samu kari