Da dumi-dumi: Sabbin mutum 417 sun kamu da cutar korona a Najeriya

Da dumi-dumi: Sabbin mutum 417 sun kamu da cutar korona a Najeriya

Hukumar takaita yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 417 a fadin Najeriya yau Litinin.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar na daren ranar Litinin 17 ga Agustan 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta a shafinta na Twitter, ta bayyana yadda wadanda suka kamu a jihohin Najeriya kamar haka:

Da dumi-dumi: Sabbin mutum 417 sun kamu da cutar korona a Najeriya
Da dumi-dumi: Sabbin mutum 417 sun kamu da cutar korona a Najeriya
Asali: Twitter

Lagos-207

Kaduna-44

Ondo-38

Abia-28

Anambra-21

Plateau-20

Bauchi-13

DUBA WANNAN: Jigo a jami'yyar APC ta Legas, Lanre Razak ya riga mu gidan gaskiya

Oyo-9

Ebonyi-9

Delta-7

Edo-7

Enugu-6

Niger-3

Gombe-2

Ogun-1

FCT-1

Kano-1

Jimillar masu cutar a Najeriya sun kai 49,485 , an sallama 36,834 bayan warkewa da suka yi daga cutar amma 977 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon fama da suka yi da cutar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel