Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Wasu bakin haure guda uku da suke shigowa da 'yan ta'addar dake yankin Arewa maso Yamma makamai sun shiga hannu, bayan jami'an hukumar soji dake kula da...
Kungiyar inganta tattalin arzikin kasashen Afirka, ECOWAS, a ranar Alhamis ta fara shirin aika wata tawaga zuwa Mali a ranar Alhamis don dawo da doka da oda.
Kungiyar mabiya mazahabar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky wanda aka fi sani da Shi'a sun nuna jin dadi a kan janye gayyatar Nasir El-Rufai da kungiyar NBA ta yi.
Ministan noma a kasar Ireland ya yi murabus daga mukaminsa saboda ya hallarci taron cin abinci a lokacin da gwamnatin kasar ta tsaurara dokokin dakile korona.
Kwamishinan yan sandan jihar Oyo ya saka tukuicin N500,000 da duk wanda ya kawo jawabi a kan wani shahararren makashi, Shodipe wanda ya tsere daga hannunsu.
Mutane uku sun mutu sannan kuma an kone gidaje masu yawan gaske sakamakon sabon rikici da ya barke tsakanin kabilar Tiv da Jukun a garin Dananacha, dake cikin..
Akwai dai manyan jam'iyyu guda 3 da suka fi daukar hankali a zaben, sune Mr Akeredolu daga APC, Eyitayo Jegede daga PDP da kuma Agboola Ajayi daga ZLP. Haka zal
Ƴan sanda jihar Sokoto sun ceto wani mutum mai shekaru 45, Salisu Muhd da kawunsa ya ɗaure shi a gida tsawon shekaru 15 a Gidan Madi a ƙaramar hukumar Tangaza.
Ƙazamin rikici ya ɓarke tsakanin tsakanin magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress, APC da na African Democratic Congress, ADC, a Yaba da ke jihar Ondo.
Labarai
Samu kari