Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Mataimakin shugaban jami'ar jihar Kwara, Muhammed Akanbi, ya ce babu alamun hankali ace daliban da suka gama jami'a da sakamako mafi rinjaye suna neman aiki...
Babban kotun JIhar Kano a ranar Laraba ya bada umurnin a kai wata mata, Saratu Yau asibitin kwakwalwa domin duba ta bayan ta kashe dan ta mai shekara biyar.
Auren Hanan Buhari, diyar shugaban kasa, ya zo da kalubale yayin da daya daga cikin manemanta ke kokarin kashe kansa. Ya yanke jiki ya fadi baya jin ranar biki.
Shugaba Buhari ya fadi hakan ne yayin da ya ke gabatar da jawabi a wurin taron shugabanni ECOWAS da aka yi ranar Alhamis domin daukan matakan warware rikicin ka
Gwamnatin tarayya ta ce tana hada kai da manyan kamfanonin da ke gudanar da bincike kan rigakafin cutar Korona a fadin duniya.Ministan Lafiya, cewar Dr Osagie.
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya ce zai tsamo 'yan Ebonyi 60,000 daga kangin talauci zuwa attajirai. David Umahi ya ce zai yi hakan ne ta hanyar shirye shir
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta karba mutum 94 da suka hada da kananan yara 40, wadanda suka tsero daga hannun 'yan Boko Haram, jaridar The Cable ta wallafa.
Gwamnatin Tarayya ta amince da fitar da kudi Naira Biliyan 13.3 domin fara kaddamar da sabon shirin yan sandan al'umma da ake sa ran zai inganta samar da tsaro.
Demba Ba ya shiga sahun Ozil Mesut a kan kira game da cin kashin da ake yi a Sin. Musulman ‘Yan kwallon biyu sun nuna kishi, sun soki abin da ya ke faruwa.
Labarai
Samu kari