Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.

Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun shiga gidajen mazauna yankin Damba-Kasaya da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, The Cable ta wallafa.
Shuaib Gara-Gombe ya ce Aisha Buhari, matar Shugaba Muhammadu Buhari ta so a nada tsohon dan wasan Super Eagles, Daniel Amokachi a matsayin ministan wasanni ne.
A jiya Gwamna Nyesom Wike ya wargazawa APC da tsohon gwamna lissafi a Jihar Ribas, Chidi Llyod ya sauya sheka daga APC zuwa Jam’iyyar APC gabanin siyasar 2023.
Jami'an tsaro a birnin Castriga da ke kasar Italiya sun yankewa wani tsoho mamallakin zakara tarar N77,304 sakamakon carar da zakaransa ke yi da karfe 4:30am.
Karamin ministan ilimi Najeriya ya sanar da batun shirye-shiryen dawowa makarantu da ma’aikatarsa ke yi, koda dai bai bayar da takamaiman rana ba yace zaa bude.
Tanko Yakassai ya na cikin manyan mutanen da su ke goyon bayan mulki ya koma yankin Kudu a 2023. APC ta tofawa Tanko Yakassai albarka saboda wannan magana.
Akwai abin alfahari akan kowacce sana'a mutum yake yi a rayuwa idan har kuwa ba ta haramun bace. Kada wanda yaji kunyar abinda yake yi yana samun na kashewa...
Cewar abu baya yiwuwa a rayuwa ya zama tarihi a yanzu. Labarin Jessica Cox ya zama haka. Duk da cewa an haifeta ba tare da hannu ba, hakan bai hanata cimma...
Wani mai amfani da shafin Facebook mai suna Bi Phakathi ya sanya farin ciki a zuciyar al'umma. A wannan karon ya ciyar da wani karamin kauye ne da yake dauke...
Labarai
Samu kari