Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Gwamna Dikko Radda ya ƙaddamar da titin Ingawa–Dutsi–Shargalle mai tsawon 39km a Katsina domin bunƙasa kasuwanci da sauƙaƙa zirga-zirga a yankin.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da kudi Naira miliyan 489.2 domin biya wa daliban jihar 29,126 kudin jarrabawa kammala sakandare ta NECO da Larabci.
Wata Kungiyar Musulmai ta MULAN ta na so a haramtawa wasu jawabi bayan dakatar da Nasir El-Rufai. Haramtawa Mal. El-Rufai jawabi ya raba kan Lauyoyin Najeriya.
A halin yanzu, shugaban kassa mUhammdu Buhari ya shiga ganawa ta musamman da Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle a ranar Litinin 24 ga watan Agusta ya kai wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja.
A kokarinsa na inganta karatun Almajiranci, Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya amince da daukar Alarammomi 60 a fadin makarantun Almajiranci na jihar.
Bayan karbar albashin Christopher Muchenga, ya dauka karuwarsa inda ya tafi shakatawa da ita. Sun kwashe tsawon dare amma ta tsinke masa mazakuta bayan rikici.
Ƴan sandan na zargin Ogbonna da yin rantsuwa alhalin ƙarya ya ke yi na cewa cewa shi injiniya ne amma ba shi da takardun shaidan cewa shi injiniya ne alhalin ba
Domin kawo karshen rashin tsaro a yankunan arewa maso gabas da arewa maso yamma, kamata yayi gwamnati ta fara tattaunawa da hukumomin tsaro, UN ta sanar da.
Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, mai martaba Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ziyarci Gwamna El-Rufai ne domin tattauna halin da Kudanin Kaduna ke ciki.
Labarai
Samu kari