Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Matashin nan da ake zargi da kashe mutane a jihar Ibadan, Sunday Shodipe, ya bayyana cewa ya kashe wata mata bayan ya gudu daga ofishin 'yan sanda na Mokola...
Wata yar gidar magajiya ta bayyana yadda wani direba wanda ya dauke ya yanke jiki ya fadi yayinda suke zagaye na biyu cikin jima'i a gidan karuwai dake Legas.
A yau ne ‘Dan wasa Messi ya ki halartar atisaye da Barcelona bayan ya bukaci barin kulob. Messi ya yi kwanciyarsa a gida, ya ki zuwa filin wasan Barcelona.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 25 ga watan Agusta, ya yi manyan nade-nade a ma'aikatar labarai da al'adu ciki harda nada shugaban kamfanin NAN.
Da ya ke magana a kan hukuncin kotun, shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan'agundi, ta bakin kakakin hukumar KAROTA, Nabilusi Abubakar, ya gargadi ma su man
Kotu ta raba auren shekaru goma sha bakwai har da 'ya'ya hudu bayan mata ta yi karar mijinta inda take zarginsa da yunkurin yin kudi da ita ta hanyar tsafi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aminta da nadin manyan shugabannin hukumomi guda tara a karkashin ma'aikatar yada labarai da al'adu da suka hada shugaban NAN.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya koka da yadda kotunan Najeriya ke daukan lokaci kafin su zartar da hukunci tare da bayar da shawarar yanke hukunci a kan sha
Gwamnatin Jihar Borno a ranar Laraba ta ce ta ware wasu gidaje 1,300 da za ta rushe saboda an gina su a kan hanyoyin ruwa da gaɓar rafi a birnin Maiduguri.
Labarai
Samu kari