Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Hotuna: An naɗa ɗan Najeriya minista a Canada
Breaking
Hotuna: An naɗa ɗan Najeriya minista a Canada
daga  Aminu Ibrahim

An naɗa wani ɗan Najeriya mazaunin Canada, Kelechi Madu a matsayin ministan shari'a kuma babban alƙalin yankin Alberta dake Canada kamar yadda ya sanar a Twiter