Da dumi-dumi: Sabbin mutum 221 sun kamu da cutar korona a Najeriya
Hukumar Takaita Yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 221 a fadin Najeriya a yau.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:29 na daren ranar Laraba 26 ga Agusta, 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta a shafinta na Twitter, ta bayyana yadda wadanda suka kamu a jihohin Najeriya kamar haka:

Asali: Facebook
Plateau-60
FCT-33
Kaduna-26
Rivers-18
Lagos-17
Enugu-9
KU KARANTA: An naɗa ɗan Najeriya Ministan Shari'a a Canada (Hotuna)
Kwara-9
Ondo-9
Nasarawa-6
Gombe-5
Anambra-5
Delta-4
Abia-4
Imo-3
Edo-2
Ogun-2
Oyo-2
Osun-2
Bauchi-1
Kano-1
Jimillar wadanda suka kamu - 53,021
Jimillar wadanda suka warke - 40,281
Jimillar wadanda suka mutu - 1,010
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng