Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Hukumar jin dadin Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da lokacij fara jigilar maniyyata zuwa Saudiyya. Ta bayya cewa jirgin farko zai tashi a birnin Abeokuta.
Gwamnatin tarayya ta hannun ministar ma'aikatar agaji, Sadiya Umar Farouq ta bayyana aniyarta na shirin daukar ma'aikatan N-Power da aka yaye aikin gwamnati.
Hukumar shirya jarrabawan shiga makarantun gaba da sakandare watau JAMB ta sauke rijistan cibiyoyin zana jarrabawan yanar gizo 22 sakamakon cutan dalibai 11,823
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce ba zai bata lokaci ba wurin rattaba hannu a kan takardar hukuncin kisa da kotu ta yanke wa Sharif-Aminu.
Wata kungiyar mai sunan gamayyar dattawan Kano ta kai karan gwamnan jihar Kano wajen shugaban kasa, Muhammadu Buhari, majalisar dattawa, da ma'aikatar kudi.
Mun ga cewa Gwamnonin Yarbawa su na dura kan fadar Shugaban kasa kan harkar tsaro. Gwamnonin sun ce Amotekun ba za su zama karkashin Sufetan ‘Yan Sanda ba.
Wannan hukuncin shine irinsa na farko da aka fara yanke wa wani a kotun ƙasar a ranar Alhamis 27 ga watan Agusta bayan Tarrant ya amsa laifinsa a farkon wannan
Masu kwalin karatun PhD hudu sun shiga tseren neman aiki a karkashin sabon shirin daukar ma’aikata na musamman wanda za a dunga biyan N20,000 a matsayin albashi
Wasu 'yan Najeriya sun yi rubutu a kafar sada zumuntar zamani na Facebook, tare da tunawa da wani lauyan Najeriya bayan mutuwarsa, shafin Linda Ikeji ya wallafa
Biyo bayan zarge zargen da ake yi masa, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya kori Charles Dokubo, tare da maye gurbinsa da Milland Dikio a matsayin
Labarai
Samu kari