Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Wannan hukuncin shine irinsa na farko da aka fara yanke wa wani a kotun ƙasar a ranar Alhamis 27 ga watan Agusta bayan Tarrant ya amsa laifinsa a farkon wannan
Masu kwalin karatun PhD hudu sun shiga tseren neman aiki a karkashin sabon shirin daukar ma’aikata na musamman wanda za a dunga biyan N20,000 a matsayin albashi
Wasu 'yan Najeriya sun yi rubutu a kafar sada zumuntar zamani na Facebook, tare da tunawa da wani lauyan Najeriya bayan mutuwarsa, shafin Linda Ikeji ya wallafa
Biyo bayan zarge zargen da ake yi masa, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya kori Charles Dokubo, tare da maye gurbinsa da Milland Dikio a matsayin
Cincirindon jama'a sun cika filin sauka da tashin jiragen sama na Ilorin a ranar Alhamis domin yi wa Mai martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, marabar a Ilori.
A ƙalla mutane 16 ne suka riga mu gidan gaskiya kuma wasu da dama suka jikkata yayin da mota ta kashe wa wani direban babbar mota ya bi ta kan wasu motocci uku
Minista Sadiya Farouq ta bayyana cewa rukunin A da B na ma'aikatan N-Power sun riga da sun san cewa aikinsu na watanni 24 ne, don haka bai kamata a samu sabani
Mun ji cewa yanzu masu jinyar cutar COVID-19 a Najeriya ba su kai mutum 10, 000 ba. Kusan 2% rak na wadanda su ka kamu da COVID-19 su ka mutu a shekarar nan.
Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon ƙafa ta Manchester United, Paul Pogba ya kamu da cutar coronavirus. Didier Deschamps ta tabbatar da cewa an cire Pogba dag
Labarai
Samu kari