Da duminsa: Kwana uku jere jihar Flato na zarce Legas yayinda sabbin mutane 296 suka kamu da Korona a Najeriya

Da duminsa: Kwana uku jere jihar Flato na zarce Legas yayinda sabbin mutane 296 suka kamu da Korona a Najeriya

Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 296 a fadin Najeriya.

Kwana uku a jere yanzu jihar Plateau na zarce Legas da Abuja wajen yawan adadin sabbon wadanda suka kamu da cutar.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:30 na daren ranar Alhamis 27 ga Agustan shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 296 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Plateau-85

Enugu-46

Oyo-31

Lagos-21

Rivers-20

FCT-15

Kaduna-13

Bauchi-12

Delta-11

Ekiti-11

Akwa Ibom-7

Ebonyi-6

Kwara-5

Ogun-4

Osun-4

Gombe-3

Niger-2

53,317 suka kamu a Najeriiya

40,726 aka sallama

1,011 sun rigamu gidan gaskiya

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel