Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Jagorar kungiyar ceto yan matan Chibok BBOG, Aisha Yesufu, ta caccaki gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, kan bayyana niyyarsa na rattafa hannu kan hukuncin
An wallafa wani faifan bidiyon wani mutum ɗan Najeriya yana sharɓar kuka yana kuma birgima cikin taɓo bayan budurwarsa ta ƙi karɓar zoben neman amincewa ta aure
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa yana caccakan rundunar sojin Najeriya ne saboda ya taimaka masu wajen inganta yaki da suke da ta’addanci.
Lamarin mai tayar da hankali ya yi sanadin rasa rayuka uku na wadanda ke cikin jirgin bayan jirgin ya faɗa kan wata katanga da ta raba wasu gidaje biyu a Opebi.
Fitacciyar jarumar Kannywood Fadila Muhammad, ta rasu a daren jiya Juma'a, 28 ga watan Agusta. Manayan jaruman masana'antar sun tabbatar da hakan a shafukansu.
Wata kungiyar Igbo ta bayyana muradinta na son ganin an mika shugabancin kasar ga yankin kudu maso gabas a 2023, domin a cewarta yankin bata taba shugabanci ba.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar coronavirus ta sake harbin sabbin mutane 160 a fadin jihohin Najeriya.
Hukumar hana fasa kwabrin Najeriya watau Kwastam tayi gwanjon motoci 314 da kudinsu ya kai N152 million a ranar Laraba, 26 ga watan augusta, 2020 a yanar gizo
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya rantsar da sabbin alkalai shida a babban kotun jihar Kano domin rage jinkirin da ake samu wurin yanke shari'a.
Labarai
Samu kari