Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Wannan sata ta kasance mafi girma a cikin tarihin manyan sata da aka yi a kasar Faransa tun bayan fashin da hatsabibin barawo, Toni Musulin, ya yi awon gaba da
A ranar Talata ne gwamna Yahaya ya soki tsohon gwamna Dankwambo a kan yin watsi da aikin gina babbar tashar motoci wanda tsohon gwamnan ya bayar da kwangilar ai
shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika da sakon jaje da ta'aziyya ga iyalan wadanda hatsarin jirgi mai saukar ungulu ya ritsa da su a jihar Lagos. Hadimin shuga
Mun ji cewa Lionel Messi ya yi magana da shararren Kocin Ingila domin sauya-sheka. Lionel Messi ya yi magana da Pep Guardiola, ana tunanin zai koma Ingila.
Kwamishiniyar ayyuka na musamman ta jihar Kwara, Hajia Aisha Ahman Pategi, ta yi murabus daga mukarraban gwamna AbdulRahman AbdulRazq biyo bayan zargin karkatar
NYSC ta bayar da tabbacin bude sansanonin horas da matasan da zaran kwamitin PTF na COVID-19 ya bayar da umurnin hakan. Don haka sai ta yi kira ga daliban da s
Wasu lauyoyi galibinsu daga arewa sun kafa sabuwar kungiyar lauyoyin Najeriya da manufar kare hakkin su wanda sashi na 40 na kundin tsarin mulkin kasa ya basu.
Ana sa ran batutuwan da za a tattauna a taron ya kasance kan hanyoyin da za a kawo karshen rikicin siyasa da ya mamaye kasar ta Mali. Bayanin hakan na kunshe ne
Kazalika, shaidar ya bayyana cewa 'yan bindigar da su ka sace jami'an tsaron sun sake kai farmaki gidan Mista Elijah Dreams, shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa
Labarai
Samu kari