Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana sanya ran za a kammala jami’ar sufuri na tarayya a Daura a watan Satumban 2021, ta bayyana cewa a kyauta za a yi aikin.
Kungiyar masu harhada magunguna ta Najeriya (PCN) ta yi korafi a kan yadda marasa ilimi suka yi babakere a fannin kasuwancin siyar da magunguna a jihar Kano.
Falalu Dorayi, jarumi kuma furodusa na masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ya bayyana marigayiya Fadila Muhammed a matsayin jaruma mai kirki.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yanke shawarar samar da hukuncin kisa ga direbobi da ke tukin ganganci a jihar biyo bayan mutuwar wasu magoya bayan gwamnan su 15.
SERAP ta maka shugaban kasar ne saboda gaza bayyana sunayen mutanen da gwamnati tace ta kwato N800bn daga wajensu, da kuma ayyukan da aka yi da kudaden. Haka za
Jam'iyyar PDP ta kasance cikin rabuwar kai a 'yan kwanakin nan, sakamakon rashin jituwar da ta shiga tsakanin Sanata Biodun Olujimi da Mr Ayo Fayose. Sanata Bio
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, da dan uwansa, Mamman Daura sun kasance a kanun labarai a cikin kwanakin nan, The Punch ta wallafa.
Hadi Sirika, ministan sufurin jiragen sama, ya sanar da cewa a ranar 30 ga watan Agusta, 2020 ne za a bude tashar jiragen . A watan Agusta, 2019 ne aka rufe ta
Gwamnatin jihar na kallon wannan ziyara a matsayin barazana da kuma karya dokokin mataki mataki na mulki, musamman da suka kebantu da masarautun jihar. Sai dai
Labarai
Samu kari