Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Buhari ya yi ta'aziyar rasuwar Attah na Igala
Buhari ya yi ta'aziyar rasuwar Attah na Igala
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Buhari ya yi ta'aziyar rasuwar Attah na Igala na jihar Kogi, Ameh Oboni II. Ya ce tsohon sarkin mutum ne matukar son zaman lafiya da hadin kan al'umma.